<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>116</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 1) Ta da kanku, ƙyamare, Halleluya!
 Almasihu na ɗaɗɗe Halleluya!
 Yau ya karƃi mulkinsa, Halleluya!
 Yau ya hau Samaniya, Halleluya!

[V2]
 2)  Aikinsa ya gama dai, Halleluya!
 Tsarkakewar mutane, Halleluya!
 Bisa kursiyinsa yanzu, Halleluya!
 Yana roƙo dominmu, Halleluya!

[V3]
 3) Yesu ba zai bar mu ba, Halleluya!
 Yana wurinmu lalle, Halleluya!
 Ruhunsa mai taimako, Halleluya!
 Yana zaune cikinmu, Halleluya!

[V4]
 4) Yesu za ya komo nan, Halleluya!
 In ya shirya wuri can, Halleluya!
 Za ya karƃi Masu Bi, Halleluya!
 Za mu hau tare da shi, Halleluya!</lyrics>
<title>Ta da Kanku, Ƙyamare, Halleluya LW116</title>
<author>Williams, Robert (1782-1818), Wesley, Charles (1707-1788)</author>
</song>